🔑Sirrin Kwarjini da Buɗin Arziki Mai Yawa

Sirrin Kwarjini da Buɗin Arziki Mai Yawa

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu,

masu bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Ina muku barka da wannan lokaci mai albarka. Muna roƙon Allah ya karɓi ibadunmu, ya biya mana buƙatummu, ya buɗe mana ƙofofin alheri da arziki. Amin 🤲

Duk wanda yake buƙatar samun kwarjini a cikin mutane da kuma buɗin arziki mai yawa, ya yi wannan sirri, domin sirri ne mujarrabun (wanda aka gwada). In ka yi wannan sirrin, kai da kanka za ka gode mun.

قال اجعلني على خزائن الأرض إنى حفيظ عليم

Ana rubuta wannan aya ƙafa dubu saba’in (70,000) ko kuma a yi laziminta.

• Idan rubutu ne: a rubuta a sha tsawon kwana bakwai (7).

• Idan lazimi ne: a lazimce ta tsawon kwana bakwai (7).

Da yardar Allah, idan aka yi wannan sirri yadda ya kamata, mutum zai samu kwarjini a cikin mutane da kuma buɗin arziki mai yawa.
Idan kana buƙata, za mu iya rubuta maka, mu kuma aika maka shi duk inda kake, ko kuma mu yi maka laziminsa idan ba za ka iya ba.

📞 Domin kira:
tel:+2348105966742

💬 Domin WhatsApp:

Izini:
Ka yi sharing ga mutane uku, ko kuma ka yi salati ƙafa uku (3) ga annabi S.A.W

Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url